Me Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Tsoron Ubangiji? — Tushen — Gwajin Baibul
Ga kowace ayar da take a ƙasa, zaɓi abin da ayar take koyarwa. Sakamakonka zai bayyana a ƙarshe.
Wannan ita ce jarabawar da za a yi maki. Ka ci ta domin samun ƙima zuwa Takardar Amincewar Hidimarka.
Zabura 25:14 — Ubangiji yakan ________ da waɗanda suke tsoronsa; yakan sa su san alkawarinsa.
cancanci
sumbace
amince
Ayuba 28:28 — Ya kuma ce wa mutum, ‘Tsoron Ubangiji shi ne hikima, kuma guje wa ________ shi ne fahimi.’”
tawaye
mugunta
bautar
Ayyukan Manzanni 9:31 — Sa’an nan ikkilisiya ko’ina a ________, Galili da kuma Samariya ta sami salama. Ta yi ƙarfi; ta kuma ƙarfafa ta wurin Ruhu Mai Tsarki, ta ƙaru sosai tana rayuwa cikin tsoron Ubangiji.
Taya
Yahudiya
Asiya
Mai Hadishi 12:13 — Yanzu an ji kome; ga ________ magana. Ka ji tsoron Allah ka kuma kiyaye umarnansa, gama wannan shi ne dukan hakkin mutum.
ƙarshen
dubu
tsakiyar
Mattiyu 10:28 — Kada ku ji tsoron masu kashe jiki amma ba sa iya kashe rai. A ________ haka, ku ji tsoron Wannan wanda yake da iko yă hallaka rai duk da jiki a jahannama ta wuta.
gidan
nesa
maimakon
Filibbiyawa 2:12 — Saboda haka, ya ________ ƙaunatattu, kamar yadda kullum kuke biyayya ba kawai sa’ad da ina nan ba, amma yanzu da ba na nan tare da ku, ku ci gaba da yin ayyukan cetonku da tsoro da kuma rawan jiki,
bayyana
abokaina
rayuwar
2 Korintiyawa 7:1 — Da yake muna da waɗannan alkawura, ya ku ________, sai mu tsarkake kanmu daga kowane abu da yake ƙazantar da jiki, da ruhu, mu zama da cikakken tsarki, saboda bangirma ga Allah.
ƙaunatattu
ƙarshe
alheri
Karin Magana 14:27 — Tsoron Ubangiji shi ne ________ rai yakan juye mutum daga tarkon mutuwa.
maɓulɓular
hanyar
ruri
Karin Magana 6:16 — Akwai abubuwa ________ da Ubangiji ya ƙi, abubuwa bakwai da suke abin ƙyama gare shi,
sau
biyar
shida
Ayyukan Manzanni 5:11 — Babban tsoro ya kama dukan ________ da kuma duk wanda ya ji game da abubuwan nan.
ikkilisiya
matattu
majami’a
Afisawa 5:21 — Ku yi biyayya da ________ saboda bangirmar da kuke nuna wa Kiristi.
ƙarshe
alheri
juna
Zabura 34:14 — Juyo daga ________ ku yi alheri; nemi salama ku kuma yi ƙoƙarin samunta.
tawaye
mugunta
bautar
← Koma zuwa nazarin