Me Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Haƙuri? — Rayuwa Da Ita — Gwajin Baibul
Ga kowace ayar da take a ƙasa, zaɓi abin da ayar take koyarwa. Sakamakonka zai bayyana a ƙarshe.
Wannan ita ce jarabawar da za a yi maki. Ka ci ta domin samun ƙima zuwa Takardar Amincewar Hidimarka.
Yaƙub 1:4 — Dole daurewa ta kammala aikinta don ku zama balagaggu da kuma cikakku, ba ku kuma ________ kome ba.
rasa
gina
ɗinka
2 Bitrus 1:5-6 — Saboda haka, ku yi ________ ƙoƙari ku ƙara wa bangaskiyarku nagarta; ga nagarta kuwa, ku ƙara mata sani;
iyakar
kurkuku
doka
Ishaya 64:4 — Tun fil azal babu wanda ya taɓa ji, babu kunnen da ya ________, babu idon da ya ga wani Allah in ban da kai, wanda ya aikata waɗannan al’amura a madadin waɗanda suke sa zuciya a gare shi.
haɗa
gane
tuna
Karin Magana 16:32 — Gara ka zama mai ________ da ka zama jarumi, ya fi kyau ka iya mallakar kanka fiye da mallakar birane.
sata
banza
haƙuri
Ibraniyawa 12:1 — Saboda haka, da yake muna ________ da irin wannan taron shaidu mai girma, sai mu yar da duk abin da yake hana mu da kuma zunubin da yake saurin daure mu, mu kuma yi tseren da aka sa a gabanmu da nacewa.
kwana
tsoron
kewaye
Ru'uya ta Yohanna 2:10 — Kada ka ji tsoron wahalar da kake gab da sha. Ina gaya maka, Iblis zai sa waɗansunku a kurkuku don yă gwada ku. Za ku sha ________ na kwana goma. Ka yi aminci ko da za a kashe ka, ni kuwa zan ba ka rawanin rai.
tsanani
madara
gaisuwa
Ayuba 13:15 — Ko da zai kashe ni ne, begena a cikinsa zai kasance; ba shakka zan ________ kaina a gabansa
taurare
kāre
fafare
Yaƙub 1:12 — Mai albarka ne mutumin da yake daurewa cikin gwaji, gama bayan ya yi nasara da gwajin, zai sami ________ rai wanda Allah ya yi alkawari ga waɗanda suke ƙaunarsa.
littafin
itacen
rawanin
Romawa 5:3 — Ba haka kawai ba, amma muna kuma da farin ciki cikin shan wuyanmu, gama mun san cewa shan wuyan nan takan ________ jimiri;
ribar
haifi
sayi
Kolossiyawa 1:11 — Allah yă ƙarfafa ku da dukan iko bisa ga ɗaukakar ƙarfinsa domin ku kasance da jimrewa sosai da kuma ________, cikin farin ciki
bautar
asirin
haƙuri
← Koma zuwa nazarin