Menene Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Ibada? — Rayuwa Da Ita — Gwajin Baibul
Ga kowace ayar da take a ƙasa, zaɓi abin da ayar take koyarwa. Sakamakonka zai bayyana a ƙarshe.
Wannan ita ce jarabawar da za a yi maki. Ka ci ta domin samun ƙima zuwa Takardar Amincewar Hidimarka.
Ibraniyawa 11:6 — In ba tare da bangaskiya ba kuwa, ba ya yiwuwa a ________ Allah, domin duk mai zuwa wurin Allah dole yă gaskata cewa yana nan, kuma shi ne yakan sāka wa waɗanda suke nemansa da gaske.
shaidu
gamshi
gai
Farawa 5:24 — ________ ya kasance cikin zumunci da Allah, sa’an nan ba a ƙara ganinsa ba. Saboda Allah ya ɗauke shi.
Hamor
Gomorra
Enok
Mika 6:8 — Ya nuna maka, ya mutum, abin da yake mai kyau. Me Ubangiji yake bukata daga gare ka kuwa shi ne ka yi gaskiya ka so aikata jinƙai ka kuma yi tafiya da ________ a gaban Allah.
abokaina
tawali’u
sararin
1 Timoti 6:12 — Ka yi fama, kyakkyawar fama ta bangaskiya. Ka riƙi rai madawwamin nan, wanda aka kira saboda shi, sa’ad da ka yi kyakkyawar ________ a gaban shaidu masu yawa.
godiya
shaida
hidima
2 Timoti 2:3 — Ka jure wa ________ wahala tare da mu kamar soja mai kyau na Kiristi Yesu.
hamada
jarirai
shan
Afisawa 6:11 — Ku yafa dukan kayan yaƙin da Allah yake bayarwa, don ku iya kāre kanku daga dabarun ________.
Natan
Nuhu
Shaiɗan
Ibraniyawa 12:1 — Saboda haka, da yake muna kewaye da irin wannan taron shaidu mai girma, sai mu yar da duk abin da yake hana mu da kuma zunubin da yake ________ daure mu, mu kuma yi tseren da aka sa a gabanmu da nacewa.
ɓaure
hamada
saurin
1 Tessalonikawa 4:17 — Bayan haka, mu da muke da rai da aka bari, za a ɗauke mu tare da su a cikin ________ don mu sadu da Ubangiji a sararin sama. Ta haka za mu kasance tare da Ubangiji har abada.
gizagizai
tsawa
misalai
1 Timoti 3:16 — Ba shakka, ________ addini da girma yake. Ya bayyana cikin jiki, Ruhu ya nuna shi adali ne, mala’iku suka gan shi, aka yi wa’azinsa cikin al’ummai, aka gaskata shi a duniya, aka ɗauke shi sama cikin ɗaukaka.
asirin
jikin
jarumin
Ru'uya ta Yohanna 2:10 — Kada ka ji tsoron wahalar da kake gab da sha. Ina gaya maka, Iblis zai sa waɗansunku a kurkuku don yă gwada ku. Za ku sha ________ na kwana goma. Ka yi aminci ko da za a kashe ka, ni kuwa zan ba ka rawanin rai.
tsanani
madara
gaisuwa
1 Korintiyawa 9:24 — Ba ku sani ba cewa a gasar gudu, dukan masu gudu sukan yi gudu, amma guda ne ________ yakan sami lada? To, sai ku yi gudu yadda za ku sami lada.
kaɗai
tafiya
lokaci
← Koma zuwa nazarin