🌐 Harshe
'Olelo Hawai'iAfaan Oromoobahasa IndonesiaBrezhonegCebuanoChamorroChichewachiShonaChongthuCiyawoDanskDeutschEestiEnglishEspañolEsperantoeʋegbeFrançaisHausaHrvatskiIgboIlocanoItalianoKikuyuKiswahiliKiyombiKreyòl AyisyenLatinaLatviešulietuviųLingálaLugandaMagyarMahasuiMāoriNederlandsNorskPohnpeianPolskiPortuguêsQach’abelRomaniRomânăSetswanaShqipsrpski jezikSuomiSvenskaTagalogTiếng ViệtTonganTwiTürkçeYorùbáÍslenskaČeštinaбеларускаяБългарскиРусскийУкраїнськаעבריתئۇيغۇرچەاردوالعربيةفارسیكوردی سۆرانیअहिराणी‎नेपालीभद्रवाही‎मराठीमानक हिन्दी‎संस्कृत भाषाहरियाणवी‎অসমীয়াবাংলাਪੰਜਾਬੀગુજરાતીଓଡ଼ିଆ‎தமிழ்తెలుగుಕನ್ನಡമലയാളംไทยဗမာἙλληνική中文日本語한국어+ Dukan Harsuna
See More Jesus
Hausa

Me Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game Da Nagarta Da Mugunta? — Tushen — Gwajin Baibul

Gwajin Baibul

Me Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game Da Nagarta Da Mugunta? — Tushen — Gwajin Baibul

Ga kowace ayar da take a ƙasa, zaɓi abin da ayar take koyarwa. Sakamakonka zai bayyana a ƙarshe.

Wannan ita ce jarabawar da za a yi maki. Ka ci ta domin samun ƙima zuwa Takardar Amincewar Hidimarka.

Mika 3:1 — Sa’an nan na ce, “Ku kasa ________, ku shugabannin Yaƙub, ku masu mulkin gidan Isra’ila. Ya kamata ku san shari’a
kunne
daɗi
al’ul
Karin Magana 1:24 — Amma da yake kun ƙi ni sa’ad da na yi kira ba kuma wanda ya ________ sa’ad da na miƙa hannuna
shirya
saurara
rena
Karin Magana 24:8 — Duk mai ƙulla ________ za a ɗauka shi mai kuta hargitsi ne.
alheri
horo
mugunta
Irmiya 13:23 — Mutumin Habasha zai iya canja launin fatar jikinsa ko ________ ta canja dabbare dabbarenta? Ba za ku iya yin alheri ku da kuka saba da yin mugunta ba.
magani
damisa
hallakar
Karin Magana 4:14 — Kada ka sa ________ a kan hanyar mugaye kada ka bi gurbin mugaye.
ƙafa
hannunsa
gāje
Karin Magana 4:18 — Hanyar adali kamar fitowar rana ce, sai ƙara ________ take yi, har ta kai tsaka.
haske
ya’ya
tsoro
Farawa 3:1 — To, maciji dai ya fi kowane a cikin namun jejin da Ubangiji Allah ya yi wayo. Ya ce wa macen, “Tabbatacce ne Allah ya ce, ‘Kada ku ci daga kowane itace a ________’?”
yini
albarkun
lambu
Farawa 3:6 — Sa’ad da macen ta ga ’ya’yan itacen suna da kyau don abinci, abin sha’awa ga ido, abin marmari kuma don samun hikima, sai ta tsinka ta ci, ta kuma ba da waɗansu wa ________ wanda yake tare da ita, shi ma ya ci.
murya
iyalin
mijinta
Farawa 3:8 — Da mutumin da matarsa suka ji motsin Ubangiji Allah yana takawa a lambun a sanyin yini, sai suka ɓuya daga Ubangiji Allah a cikin itatuwan ________.
albarkun
ƙasashe
lambu
Farawa 3:9 — Amma Ubangiji Allah ya kira mutumin ya ce, “Ina ________?”
kake
gani
san
Zabura 56:3 — Sa’ad da nake ________, zan dogara gare ka.
dare
tsoro
kewaye
Farawa 3:22 — Ubangiji Allah ya kuma ce, “To, fa, mutum ya zama kamar ɗaya daga cikinmu, ya san abin da yake mai kyau da abin da yake mugu. Kada a yarda yă miƙa ________ yă ɗiba daga itacen rai yă ci, yă kuma rayu har abada.”
hannunsa
dabbobi
mahaifiyarsa
Farawa 8:20 — Sai Nuhu ya ________ bagaden hadaya ga Ubangiji, ya ɗiba waɗansu dabbobi da tsuntsaye masu tsabta, ya yi hadaya ta ƙonawa da su a kan bagaden.
nuna
buɗe
gina
Karin Magana 1:33 — amma duk wanda ya saurare ni, zai zauna lafiya yă kuma kasance da rai kwance, ba tare da ________ lahani ba.”
alheri
tsoron
farin
Ru'uya ta Yohanna 2:7 — Duk mai kunnen ji, yă ji abin da Ruhu yake faɗa wa ________. Duk wanda ya ci nasara, zan ba shi ikon ci daga itacen rai, da yake cikin aljannar Allah.
hatimi
tauraron
ikkilisiyoyi
Karin Magana 3:13 — Mai albarka ne mutumin da ya sami hikima, mutumin da ya sami ________
fahimi
arziki
sani
Ishaya 26:3 — Za ka kiyaye shi da cikakken ________ shi wanda ya kafa zuciyarsa gare ka, domin ya dogara a gare ka.
salama
tsoro
ya’ya
Ayyukan Manzanni 8:32 — Bābān yana karanta wannan Nassin, “An ja shi kamar tunkiya zuwa mayanka, kuma kamar ɗan rago a hannun mai askin gashinsa yake ________, haka kuwa bai buɗe bakinsa ba.
ƙarfafa
shiru
kaciya
Afisawa 4:30 — Kada kuma ku ɓata wa Ruhu Mai Tsarki na Allah rai, wanda da shi aka ________ ku da shi don ranar fansa.
gungurar
hatimce
tattauna

← Koma zuwa nazarin