Wanene Yesu? — Kashi na 2 — Gwajin Baibul
Ga kowace ayar da take a ƙasa, zaɓi abin da ayar take koyarwa. Sakamakonka zai bayyana a ƙarshe.
Wannan ita ce jarabawar da za a yi maki. Ka ci ta domin samun ƙima zuwa Takardar Amincewar Hidimarka.
Farawa 14:18 — Sai Melkizedek sarkin ________ ya kawo burodi da ruwan inabi. Shi firist ne na Allah Mafi Ɗaukaka
Yamin
Tola
Salem
Ibraniyawa 7:1 — Wannan Melkizedek sarkin ________ ne da kuma firist na Allah Mafi Ɗaukaka. Shi ne ya sadu da Ibrahim ya albarkace shi sa’ad da Ibrahim ya dawowa daga cin nasara a bisa sarakuna
Italiya
Salem
Kefas
Mattiyu 26:26 — Yayinda suke cikin cin abinci, Yesu ya ɗauki burodi, ya yi ________ ya kuma kakkarya, ya ba wa almajiransa yana cewa, “Ku karɓa ku ci; wannan jikina ne.”
godiya
shan
kullum
Farawa 49:10 — Kursiyi ba zai tashi daga Yahuda ba, ba kuwa ________ mulki daga tsakani ƙafafunsa ba, sai ya zo ga wanda yake mai shi. Biyayyar al’umma kuwa tasa ce.
kurciya
sandan
arewa
2 Sama'ila 7:12 — Sa’ad da kwanakinka suka ƙare, za ka huta tare da kakanninka, zan tā da ________, na cikinka, zan kuma sa mulkinsa ya kahu.
kursiyin
sunan
zuriyarka
Irmiya 23:5 — “Kwanaki suna zuwa,” in ji Ubangiji, “sa’ad da zan tā da wa Dawuda ________ adalci, Sarki wanda zai yi mulki da hikima ya kuma yi abin da yake gaskiya da kuma daidai a ƙasar.
Reshen
saiwa
toka
Mattiyu 3:16 — Nan da nan da aka yi wa Yesu baftisma, sai ya fito daga ruwa. A wannan lokaci sama ya buɗe, sai ya ga Ruhun Allah yana saukowa kamar ________ ya kuwa sauka a kansa.
kurciya
magājin
tauraron
Yohanna 14:16 — Zan kuwa roƙi Uba, zai kuwa ba ku wani Mai ________ da zai kasance tare da ku har abada
Taimakon
soja
aure
Ibraniyawa 8:1 — Abin da muke magana a nan shi ne, muna da irin wannan babban firist, wanda ya zauna a hannun dama na ________ Maɗaukaki a sama
iyalin
koyarwa
kursiyin
Zakariya 6:13 — Shi ne zai gina haikalin Ubangiji, za a kuma martaba shi da ________, zai kuma zauna yă yi mulki a kan kursiyinsa. Zai zama firist a kan kursiyinsa. Kuma a tsakanin biyun za a sami zaman lafiya.’
daraja
matsi
yunwa
Farawa 3:15 — Zan kuma sa ƙiyayya tsakaninka da macen, tsakanin ________ da zuriyarta. Zai ragargaje kanka, kai kuma za ka sari ɗiɗɗigensa.”
sunan
zuriyarka
kursiyin
Zabura 110:1 — Ubangiji ya ce wa Ubangijina, “Zauna a hannun damana, sai na sa abokan gābanka su zama ________ sawunka.”
matashin
rabo
bayinsa
Yohanna 1:1 — ________ farar farawa akwai Kalma, Kalman kuwa yana nan tare da Allah, Kalman kuwa Allah ne.
Tun
Kowace
Tsoron
← Koma zuwa nazarin